Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan da aka saki Abubakar Malami, Peter Obi ya kai masa ziyara

Rahotanni sun bayyana cewa, bayan da aka saki tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami, Peter Obi ya kai masa ziyara.

Rahotanni sun watsu sosai cewa, hukumomin Najeriya sun saki Abubakar Malami bayan da ya shafe kwanaki a tsare ana tuhumarsa.

Karanta Wannan  Tinubu zan mara wa baya a zaɓen 2027 - Wike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *