
A kwanakin bayane dai Dr. Hussain Kano ya fito ya bayyana cewa, yana son mawakiya, Fati Nijar da aure.
Saidai yace ya aika mata da sakonni ta shafinta na Tiktok amma bai sameta ba.
Kwatsam yana kan Tiktok live sai ga Fati Nijar ta shiga Tiktok live din nasa.
Nan kuwa malam ya fara jin kunya yana gumi.