Friday, January 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan da Rahama Saidu ta wallafa wannan Bidiyon da ya jawo cece-kuce sosai, wata tace mata, wata Tace mata “Nòwnùwà sun yi kyau, Allah kawo Kasuwa”

Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu ta wallafa Bidiyo wanda ya dauki hankula sosai a shafinta na Tiktok.

Wata ta mata comment cewa, Nonuwa sun yi kyau, Allah kawo Kasuwa.

Saidai abin baiwa Rahama Saidu dadi ba inda ta mayar mata da martani me zafi.

Karanta Wannan  Dan majalisar tarayya daga jihar Zamfara Kabiru Mai Palace ya gyara makabartu 80 a matsayin aikin da yawa mazabarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *