Malam ya bayyana cewa ya hadu da wata bafulatana me sayar da nono inda ya tambayeta waye Dahiru Bauchi a wajansu?
Sai tace masa Allah ne( Subhanallahi)
Malam yace idan haka bata faru ba kada Allah ya bashi abinda yake nema Duniya da Lahira.