Sunday, August 16
Shadow

Da Duminsa: Kamar yanda aka yi a Sokoto, A jihar Taraba ma matasan ADC sun yi tattaki inda suka ce Shugaba Tinubu ta cire shugaban INEC, Farfesa Amupitan

Matasan jam’iyyar ADC sun yi zanga-zanga a jihar Taraba inda suka je ofishin INEC.

Sun nemi cewa a cire shugaban INEC, Farfesa Joash Amupitan.

Shugaban matasa na jam’iyyar ADC, Balarabe Rufa’i ne ya jagoranci tattakin.

Karanta Wannan  Bincike ya samu Ministan kimiyya na Najeriya da 'mallakar takardun boge'

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *