Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon cikakken bayani: Shin da gaske Sister Zerah ta rigamu gidan gaskiya?

Rahotanni nata yawo cewa, Tauraruwar Tiktok ‘yar Shi’a, Sister Zerah ta rigamu gidan gaskiya.

Saidai wasu na kusa da ita sun fita suna bayyana ainahin abinda ya faru.

Sun bayyana cewa hadarin motane ya rutsa da ita ta suma.

Shine aka samu yayi posting a Tiktok account dinta cewa ta rasu.

https://www.tiktok.com/@adamsybackup4/video/7657273975285828884?_r=1&_t=ZS-97fFAUscL9M
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Sheikh Dr. Ahmad Gumi ke daurawa dansa da ya gama NDA mukamin 2nd Lieutenant

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *