Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Na janye kalamaina, zan dawo in ci gaba da karantarwa a Masallacin ATBU>>Inji Farfesa Isa Yelwa

Malamin addinin Islama, Farfesa, Mansir Isa Yelwa ya bayyana cewa, a yanzu ya janye kalamansa na cewa zai daina jan limanci a masallacin ATBU.

Yace ya dauki wannan mataki ne bayan da iyaye, da malamai da abokan afziki suka saka baki a lamarin.

Malam a baya yace ya bar limanci a masallacin ATBU ne saboda an ce za’a warewa ‘yan darika masallacin su a makarantar.

Lamarin dai ya jawo cece-kuce da zazzafar Muhawara.

Karanta Wannan  Kalli yanda wani direba ya dauki dansanda a Arewa Bidiyo yayin da dansandan ke cewa sai ya bashi cin hancin Dubu biyu, shi kuma yace dubu daya zai bayar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *