Saturday, December 13
Shadow

Kalli Bidiyon cikakkiyar hirar da aka yi da matar marigayi Albani Zaria

Matar marigayi Sheikh Albani Zaria ta fito ta yi cikakken bayani kan matsalar da suke ciki game da ‘yan damfara da kuma daliban malamin.

A wani Bidiyo da ya yadu sosai a kafafen sada sumunta, an ga me dakin Albani tana zubar da hawaye saboda bakin cikin da ta samu kanta a ciki.

Da yawan mutane sun tausayawa iyalan malam inda aka rika tambayar ina dalibansa da sauran malamai ‘yan uwansa?

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Jama'a Sun Ruga Cikin Gidajensu Da Gudu, Bayan Sun Ji Karar Harbe-Haŕbè A Garin Buni Gari Dake Jihar Yobe, Iñda Suķè Zàrgin masu ikirarin Jìhàdì Nè Suka Shigo Garin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *