Wednesday, January 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Da Gwamnan daya saka hannu a Dokar Haraji, Da Dan majalisar, da Shugaban kasar….. Maryam Gombe ta fusta bayan data tura dubu 20 aka cire mata Naira 100 kudin Haraji

Tauraruwar Tiktok, Maryam Gombe ta bayyana fushinta akan cire mata Harajin Naira 100 bayan data tura Naira dubu 20.

Ta yiwa shuwagabannin Najeriya Tofin Allah Tsyne inda tace kuma kudinta ba zata yafe ba.

Tace ko babantane ya saka wannan doka bata yafe masa ba.

Danna nan dan kallon Bidiyon ta

Karanta Wannan  Duk me Tambayar me aka yi da kudin Tallafin man fetur, ya zo jihar Nasarawa ya gani>>Inji Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *