Saturday, December 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Da Sauran Kura, Yanda ‘yan Daba suke zuwa gaisuwar Habu Dan Damisa a Kaduna suna faduwa kasa suna zàgè-zàgè da kirari

An ga yanda ‘yan daba ke zuwa suna gaisuwar Habu Dan Damisa a Kaduna suna faduwa kasa suna kirari da zagezage.

Hakan yasa wasu fadin cewa, da alama har yanzu tsugune bata kare ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Bansan Iya mazan da suka yi lalata dani ba bayan da mijina ya sakeni>>Inji Wannan Bazawarar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *