Tuesday, February 24
Shadow

Kalli Bidiyon da ya sa EFCC suka kama Samha M. Inuwa

Rahotanni sun bayyana cewa, Hukumar EFCC sun kama Samha M Inuwa.

An kamata ne dalilin wani Bidiyo data wallafa tana share Majina da Kudi.

Bidiyon ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

Hukumar EFCC tace Samha M. Inuwa na hannunsu suna Bincike akanta.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kasar Amurka ta aiko da sojoji Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *