Monday, April 27
Shadow

Ka Yi Watsi Da Masu Suka, Ka Cigaba Da Ayyukan Cigaban Da Kake Yi, Sakon Tinubu Ga Wike

Ka Yi Watsi Da Masu Suka, Ka Cigaba Da Ayyukan Cigaban Da Kake Yi, Sakon Tinubu Ga Wike.

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bukaci Ministan Abuja, Nyesom Wike, da ya ci gaba da aikinsa na alheri ba tare da sauraron masu suka ba.

Tinubu ya bayyana hakan ne yau yayin kaddamar da sabun Dakin Taro na Ƙasa da Kasa da aka gyara kuma aka sake sanya mata suna Bola Ahmed Tinubu International Conference Centre a Abuja.

Karanta Wannan  KALLI INDA RANKA: Matashi Ya Sadaukar Da Soyayyar Budurwarsa ta Shekaru 8 Akan Sabon LIFAN Da 200k

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *