Friday, November 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Saman gine-gine a Kano da kowane gini aka ganshi da Solar

Bidiyon saman gine-gine a Kano inda aka ga kowane gini da Solar ya dauki hankula sosai.

Bidiyon ya burge mutane sosai inda akai ta bayyana cewa babu ruwansu da wutar Lantarki

Karanta Wannan  Sanata Neda Imasuen ya bar jam'iyyar Labour party zuwa APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *