Ganin Bidiyon dan gidan gwamnan jihar Kebbi ya dauki hankula a kafafen sadarwa.
Da yawa sun yi ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akan Bidiyonsa