Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan uwan Kwankwaso na jini, Yahya Musa Kwankwaso ya watsar da NNPP inda yabi Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC

Dan uwan Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, Yahya Musa Kwankwaso ya fice daga jam’iyyar NNPP.

Shima dai ya bayyana goyon bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf inda ya bishi zuwa jam’iyyar APC.

An ganshi suna kashewa da abokin Burminsa a wani Bidiyo da ya dauki bankula a kafafen sadarwa.

Karanta Wannan  An Gabatar Da Kasar Karatun Kur'ani Na Jami'an Tsaron Nijeriya Baki Daya A Jami'ar Alkalam Dake Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *