Monday, April 27
Shadow

Kalli Bidiyon Da Duminsa: Yanda ma’aikatan Hukumar kula da Abuja, FCTA suka Bi Wike da gudu yayin da yayi niyyar tserewa ta hanyar baya babu Jiniya a yayin da ma’aikatan ke Zàngà-zàngà

An ga ma’aikatan hukumar FCTA dake kula da Abuja sun bi Ministan Abujan, Nyesom Wike da gudu yayin da yayi yunkurin tserewa daga ma’aikatar ta hanyar baya.

An ji suna ce masa, Ole, watau Bàràwò.

Ma’aikatan dai na zanga-zangar ne dan neman a biyasu hakkokinsu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon:An kama wani magidanci Da ya Dirqawa diyarsa cikin shege a jihar Yobe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *