Saturday, September 19
Shadow

Majalisar tarayya zata yi zama na musamman dan karrama Buhari

Rahotanni sun bayyana cewa, majalisar tarayya zata yi zama na musamman dan karrama tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari.

Majalisar zata yi wannan zaman ne ranar Laraba.

Karanta Wannan  Bidiyo Gwanin Ban Tausai:Kalli Yanda 'Yan Damfara suka yiwa wani Alhaji Wayau suka kwace masa dala $1000 takardun dala $100 suka bashi dala $9 takardun dala daya-daya da sunan sun masa canji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *