Friday, September 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ake dauki ba dadi tsakanin jami’an tsaro da jama’ar gari a jihar Naija kan abinda ya faru da masu hakar ma’adanai

Biyo bayan matsalar da aka samu tsakanin masu hakar ma’adanai a jihar Naija.

Jama’a sun fito zanga-zanga inda ake ta dauki ba dadi dasu da jami’an tsaro.

Dalilin da yasa kenan ma Gwamnatin jihar Naija ta saka dokar hana zirga-zirga.

Karanta Wannan  Mulkin Tinubu ya talauta masu kudi da yawa>>Inji Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *