Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yar kasar China me sayar da Robobo a Lagos da ta iya Yarbanci

‘Yar kasar China me shagon sayar da robobi a Lagos wadda kuma ta iya Yarbanci sosai ta dauki hankulaba kafafen sadarwa.

An ganta tana nuna kalar robobin da take sayarwa a wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta.

Hakan na zuwane bayan da aka ga Inyamurai sun fito sun yi zanga-zanga kan yawaitar shagunan ‘yan Chaina a Lagos inda suke cewa ya kamata Gwamnati ta hanasu.

Karanta Wannan  DA DUMI DUMI: Rahotanni Sun tabbatar da cewa Ganduje ya shiga ɗimuwa yakasa zaune yakasa tsaye Bisa jin cewar Kwankwaso Zai shiga cikin jam'iyyar Apc, An shiga fargaba a APC kan batun dawowar Kwankwaso jam'iyyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *