Friday, September 18
Shadow

Kalli Bidiyon: OGAbba dake Ingila a yanzu yawa Gfresh Al-amin tallar wata Baturiya yace masa zai kawo mai ita Najeriya,Saidai Gfresh yace baya so

Mawakin Arewa, OGAbba da a yanzu haka yake a Landan kasar ingila yawa Gfresh Al-amin Tallar wata baturiya inda yace mai ko ya kawo mai ita Najeriya?

Saidai Gfreh yace baya so, watau sai da ya gaji da ita sannan zai kawo mai ita?

Saidai OGAbba yace ba Budurwarsa bace, Abokiyace.

Karanta Wannan  Karka Dauka Adawace: Da gaske ana wahala a Najeriya>>Atiku ya gayawa Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *