Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Duk faston dake ikirarin warkar da mutane da masu addinin gargaji da tsafi su zo muje Asibiti su warkar da marasa lafiya dake kwance acan>>Inji Gwamnan Anambra, Charles Soludo

Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo ya bayyana cewa, Fastoci da masu magungunan gargajiya dake ikirarin warkar da mutane.

Su zo ya kaisu Asibiti dan su warkar da marasa lafiya indai da gaske suke.

Lamarin ya jawo cece-kuce a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bayan da Tauraruwar fina-finan Hausa, Bilkisu Salisu ta wallafa Bidiyo tana juyawa da shafa Mazaunanta ya jawo cece-kuce Ke ce mata ta ji tsoron Allah, ta sake wallafa wani Bidiyon tana juya mazaunanta inda tace idan ta rasu tana so a rika yada Bidiyon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *