Saturday, September 12
Shadow

Ana ta kiran a kama wasu matasa da suka fito Zàngà-zàngà suna nuna cewa shugaba Tinubu na da hannu a matsalar tsaro

Wasu matasa daga Kudancin Najeriya sun dauki hankula inda aka gansu suna zanga-zanga inda suke nuna cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da iyalansa na da hannu a matsalar tsaro.

Wasu dai sun rika bayyana cewa ya kamata a kama matasan a hukuntasu saboda batawa shugaban kasa suna.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Rukayya Dawayya ko dai kece abokiyar fadan Ummi Nuhu? Wata ta tambaya bayan da aka ga Dawattan tana habaici kan maganar Ummi Nuhu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *