Wannan matashiyar tace kaf Najeriya babu mazan da suka kai na Kano neman Mata.
Tace mace ko makauniyace, ko gurguwa ko kuturwace sai sun nemeta.
Tace da Zazzagawa aka sani da haka amma yanzu Kanawa sun kwace.