Thursday, March 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Yanda Sheikh Salihu Zaria kewa manyan ‘yan siyasa Wa’azi yasa anata yaba masa

Wani Bidiyon Sheikh Salihu Zaria yanawa wasu ‘yan siyasa Wa’azi ya dauki hankula sosai.

An ganshi yana gayawa ‘yan siyasar cewa, su ji tsoron Allah su sauke hakkin dake kansu.

Inda a karshe ya musu fatan Allah ya basu ikon sauke hakkin dake kansu.

Karanta Wannan  Kalli Hoto: Wani mutum ya Mùtù yana tsaka da lalata da wata mata a Jihar Naija

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *