Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Gladys wadda ma’aikaciyar coci ne ta karbi Addinin Musulunci

Wannan ma’aikaciyar cocin me suna Gladys ta karbi shahada inda ta zabi sunan Zainab.

Ta kuma yi kira ga sauran Kiristoci dasu gaggauta dawowa musulmai kamin lokaci ya kure musu.

Karanta Wannan  An daure malamai 2 da sukawa dalibansu mata Fyàde

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *