Friday, October 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan Kwallon Najeriya, Adam Musa Adam, Yayi wakar Fatima Bintu ta Nazifi Asnanic a tsakanin abokan Wasansa na Turai suna masa Tafi

Dan kwallon Najeriya, dake buga wasa a kungiyar FK Vozdovac dake kasar Serbia ya rera wakar Fatima Bintu ta Nazifi Asnanic a tsakanin abokan kwallonsa.

An gansu suna masa tafi yayin da yake rera wakar.

Ya rera wakar ne yayin da suke a wajan cin abinci.

Da yawa sun jinjina masa saboda kishin yarensa da ya nuna.

@fkvozdovac1912

Jezik drugačiji, ali muzika spaja sve. 🌍🎤

♬ original sound – FK Voždovac
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wallahi ko kadan Ummi Nuhu bata ban Tausai ba, Mace ta wuce shekara 40 amma bata taba aure ba ai ba abin tausai bace>>Inji M Beauty

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *