
Tauraruwar Fina-finan Hausa, Samha M. Inuwa ta bayar da labarin irin wahalar data sha a gidan mijinta kamin su rabu.
Samha ta bayyana hakane a wani Tiktok live da aka yi da ita.
Tace fada suka yi da Budurwar mijinta kuma mijin nata ya goyi bayan Budurwarsa ya juya mata baya a matsayin matarsa.