Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyon Gwanin Ban Tausai: Yanda mutanen daji suka tafi da kanwar tsohon Ministan wutar Lantarkin, Adeboye Adelabu

Wannan Bidiyon motar kanwar tsohon Ministan wutar Lantarkin, Adeboye Adelabu ce bayan da mutanen Daji suka tafi da ita.

Jama’a sun taru suna ta alhini kuma suna jajanta abinda ya faru suna lekawa cikin motar.

Rahotanni sun ce sun tafi da ita da ‘ya’yanta ‘yan Biyu.

Karanta Wannan  Kakanninmu asali ƴan Najeriya ne – Shugabar Majalisar Dattawan Saint Lucia ta shaida wa Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *