Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyon gwanin Birgewa yanda dan kwallon kasar Morocco Igamane yayi murnar nasarar da suka samu akan Najeriya tare da mahaifiyarsa

Wannan dan kwallon kasar Morocco, Igamane ne yayin da yake murnar nasarar da suka samu akan Najeriya tare da mahaifiyarsa da ta je kallonsa a filin wasan.

Karanta Wannan  Tanko Yakasai yayi kiran Arewa ta ci gaba da goyon bayan Shugaba Tinubu saboda kokarinsa na tada komadar tattalin arziki na samar da sakamako me kyau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *