Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi ya dauki hankula saboda yanda yanda yake ta nuna wayarsa ta iPhone yayin da ake hira da malaminsa

Wannan wani matashi ne da ya dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ga yana ta kokarin nuna wayarsa ta iPhone yayin da ake hira da malaminsa.

Matashin ya rika ciro wayar daga Aljihunsa yana jujjuyata a hannunsa inda lamarin ya dauki hankula sosai ake ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Sabuwar Wakar Naziru Sarkin Waka da masu rawarsa suka saka kayan 'yansanda data jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *