Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Ina neman wanda zai aureni bayan sati biyu ya sakeni>>Inji Wannan Budurwar

Wannan matashiyar ta bayyana cewa, tana neman wanda zai aureta bayan sati biyu ya saketa.

Tace duk wanda ya yadda ya mata magana.

Kalli Bidiyonta anan

Karanta Wannan  Hutun Sallah da jihar Kano ta baiwa Makarantu yayi yawa, Inji 'yan Kudancin Najeriya yayin da suke caccakar gwamnatin jihar suna cewa dama 'yan Arewa basu san muhimmancin ilimi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *