Wednesday, January 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Jawabin Abubakar Malami bayan fitowa daga hannun EFCC

Tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami kenan bayan da ya fito daga hannun EFCC.

Ya bayyana godiyarsa ga magoya bayansa da addu’o’in da suka masa.

Karanta Wannan  Rashin Adalci Ne A Bawa Ƴan Kwallo Milyan 150, Da Gidaje Kowannen Su Cikin Wata Ɗaya, Amma Ɗan Sanda Ya Shekara 35 A Ba Shi Milyan Biyu, Inji Sowore

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *