Dan wasan kasar Algeria, Riyad Mahrez ya dauki hankula kan abinda yace game da Najeriya kamin wasansu.
Mahrez yace ya tsorata da Najeriya.
Dalili kuwa shine sun ci kwallaye da yawa a wannan gasar.