Friday, March 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Ji yanda Wani dansanda ya zangawa Sheikh Salihu Zaria Mqry

A wani Bidiyo da ya watsu a kafafen sada zumunta, an ga Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun na bada labari dalla-dalla kan dalilin dakatar da Sheikh Abubakar Salihu Zaria.

Sheikh Yusuf Sambo ya bayyana cewa, DSS ne suka fara Neman Sheikh Salihu Zaria shiyasa aka dakatar dashi dan dakile fitinar.

Ya kara da cewa, a baya akwai sanda aka taba kamashi, dansanda ya fallasa masa mari yace zai kara yin irin waccan maganar da yayi?

Sai yace ba zai kara ba tallar Gwanjo zai koma, Sheikh Yusuf Sambo yace shine ya je ya karbo malam daga hannun jami’an tsaro.

Karanta Wannan  Duk da ni dan APC ne, bana goyon bayan Tinubu ya zarce a 2027 saboda 'yan Najeriya na cikin wahala>>Inji Sanata Ali Ndume

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *