Thursday, February 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Kailani Muhammad wanda yayi zargin Kudin Dangote ba na halal bane, ya fito ya baiwa Dangoten hakuri

Kailani Muhammad wanda ya fito ya bayyana rashin jin dadi game da abinda Dangote yawa Farouk Ahmed sannan yace shi Dangoten ma ya kamata ya fito ya gaya musu yanda ya samu kudinsa a Fatakwal.

Saidai Maganar batawa Dangote dadi ba inda ya fito yace Kailani Muhammad ya fito ya janye kalamansa sannan ya bashi hakuri idan ba haka ba zai makashi a kotu ya nemi ya biyashi diyyar Biliyan 100.

Hakan yasa Kailani Muhammad ya fito ya janye kalaman nasa tare da baiwa Dangoten hakuri.

Karanta Wannan  Hukumar 'yansandan Najeriya tace indai mutum ya kai shekaru sama da 7 za'a iya kaishi kotu, kuma wadannan yara karamin cikinsu shine me shekaru 13

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *