Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Bidiyon kala-kala, hadda wadanda baku gani ba na matashiya, Iftihal da aka saba gani da Hijabi amma rana daya sai aka ganta tana rawa da mawaka

Matashiya, Iftihal ta dauki hankula sosai musamman a kafafen sada zumunta saboda an saba ganinta da hijabi, Kwatsam sai gata tare da mawaka tana rawar badala.

Da farko dai mutane sun yi tsammanin ba ita bace, amma daga baya sai na kusa da ita suka tabbatar da cewa itace.

Idan mutum ya duba shafinta na Tiktok, kullun a cikin Hijabi take Bidiyo ba zaka taba tsammanin zata aikata hakan ba.

Saidai wata majiya tace tabbas Iftihal ce a wannan Bidiyon wakar da suka yi da su Soja Boya wanda dama ya saba yin wakokin batsa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka samu hatsaniya a Gidan Gwamnatin Kano inda wasu matasansuka ce basa son Tinubu, Najeriya sai Kwankwaso
@madoxtbb

Kina kunna ni drops soon 🦍👑

♬ original sound – Giant of Arewa 🦍👑
@iftihalmadakii

iftihalmadaki @thatsmeOLEJ | MOD @ROLA.ai @officialrola.ai @FRANCIS | MOD@ROLA

♬ original sound – iftihalmadaki

Da yawan masu sharhi a kafafen sada zumunta sun bayyana rashin jin dadin abinda Iftihal ta aikata inda wasu suka rika janyo hankalinta ta gujewa irin waccan rayuwar:

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Mutane na ta Mun sharrin wai Qaruwanci na yi aka bani motar GLK, ni kuma wallahi ban ma taba haduwa da wanda ya bani ba>>Inji Rahama Sa'idu
https://www.tiktok.com/@ifth_al.madaki/video/7548539872315837714?_t=ZS-8zdJfbFFAUD&_r=1
https://www.tiktok.com/@kumoofficial9090/video/7547680499070733576?_t=ZS-8zdNfTIe7CC&_r=1
https://www.tiktok.com/@magajinmalam1/video/7548190285155536136?_t=ZS-8zdPRkDJupF&_r=1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *