Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon katafaren Masallacin Juma’a da Ganduje ke ginawa a Abuja

Tsohon shugaban jam’iyyar APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya nuna katafaren masallacin Juma’a da yake ginawa a Abuja.

Ya nuna Bidiyon yanda ya je rangadin Masallacin dake hade da islamiya ta yara da manya dake Jahi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon:Tsohuwa me rawa a kafafen sada zumunta ta dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *