Sunday, April 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Kirista yace Addinin Musulunci shine gaskiya bayan ganin Bidiyon Asake a kasar Saudiyya ya je aikin Umrah

Wannan wani Kirista ne da ya fito ya bayyana cewa, ganin Asake a aikin Umrah yasa yace addinin Musulunci shine addinin gaskiya.

Ya bayyana cewa duk abinda Asake ke bema ya samu amma gashi a Makkah yana son taba Ka’aba.

Yace shima zai je Saudiyya dan ya taba Ka’aba, dan bukatunsa su biya.

@bigsmartoche

Islam is the best religion. What do you think. #fyp #asake #trending #today #now

♬ original sound – Big smart
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon dandazon mutanen da suka je kofar gidan Kwankwaso dan nuna biyayya a gareshi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *