Najeriya ta yi rashin nasara a hannun Morocco a wasan kusa dana karshe da suka buga a daren jiya.
Daya daga cikin abubuwan da suka dauki hankula itace Penalty da Chukwueze ya buga.
Da yawa sun ce dama bai buga dan ya ci ba