
Malamin Addinin Islama Inyamuri me suna Sheikh mohammed Chukwuemeka ya bayyana cewa ba zai iya Qirga sau nawa aka jefeshi ba dan yana jawo hankalin Inyamurai ‘yan wansa su Musulunta.
Yace amma hakan bata sa ya daina wa’azin ba kuma ba zai daina ba
Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a BBC.