Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Mamakon Taron Kiristoci wajan taron addu’arsu a coci ya dauki hankula sosai inda musulmai ke jawo hankalin kasar Amurka da cewa to kunga fa wadanda ake muku karyar ana Mhuzghunawa

Yawan mutanen da suka taru a wajan Addu’ar Kiristoci ta cocin Dunamis dake Jihar Borno ya dauki hankula sosai inda musulmai suka rika cewa toh wadannan ne ake cewa anawa Khisan Khiyashi ko takurawa da hanasu addininsu?

Ganin hotunan ya jawo cece-kuce sosai a kafafen sadarwa inda wasu kiristocib kuma suka rika mamakin ganin yawan Kiristocin da suka taru a jihar Borno.

Wasu cewa suke basu yadda da kirgen da aka yi na cewa Musulmai sun fi Kiristoci yawa ba a Najeriya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: An kama barawon Akwatin zabe a kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *