Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Matar Sabon Ministan tsaro, Christopher na shan Yabo kan yanda ta durkusa har kasa ta gaishe da shugaba Tinubu

Matar Ministan tsaro, Janar Christopher Musa ta sha yabo sosai kan yanda ta durkusa har kasa ta gaishe da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Lamarin ya farune a yayin da aka rantsar da Janar Christopher Musa a matsayin sabon Ministan tsaron a fadar shugaban kasa

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya taya Tsohon Shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar murnar cika shekaru 83

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *