Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Matar Shugaban kasa fastuwace, Gwamnan CBN shima Fastone, Shugaban INEC shima Fastone, shugaban EFCC shima Fastone dan Allah a nuna min ma’aikata daya da Wani Shehin Musulunci yake shugabanta>>Inji Sheikh Sanusi Khalil

Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Sanusi Khalil ya bayyana cewa, Matar shugaban kasa Fastuwa ce.

Hakanan Shugaban INEC Fasto ne, Gwamnan CBN, Fasto ne, Shugaban EFCC shima fastone.

Yace yana son a nuna masa ma’aikata daya da wani Shehin malamin Addinin Islama ke shugabanta.

Yace Amma a haka ake cewa Musulmai ne ke amfani da Addinin wajan mamaye mukamai a Najeriya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon manomi da yayi noman Naira Biliyan 1.5 a jihar Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *