Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka yiwa wata Amarya sharkaf da ruwan turare

Wannan wata Amarya ce da akawa sharkaf da ruwan Turare.

Bidiyon ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta tafka muhawara akan lamarin,.

Da yawa dai sun ce Turaren da aka sakawa Amaryar yayi yawa.

https://twitter.com/i/status/2052496044097728766
Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Ana zargin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya saka Agogon Naira Miliyan dari da Tamanin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *