Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi da ya zana Matar Rarara, A’isha Humaira ya dauki hankula

Wani matashi da ya zana matar Rarara, A’ishatulhumaira ya dauki hankula.

Wasu sun yaba mai inda wasu suka kushe.

Saidai da yawa sun ce kada ya zana Rarara.

https://www.tiktok.com/@dear.mamah.art/video/7583626796495621397?_t=ZS-92F0xq8A76H&_r=1
Karanta Wannan  An gano kamfanin mai na kasa, NNPCL ya karkatar da Naira Biliyn 500

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *