Tuesday, September 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashiya Zee Gombe ta tabbatar da cewa Farfesa Pantami ya mata fada

A dazu ne Murya ta bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ji Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami yanawa Tauraruwar Tiktok, Zee Gombe fada akan barinsa da ta yi ta koma wajan Jamilu Gwamna

An ji Pantami yana cewa dama ta je wajansu ne ta yaudaresu?

Saidai saga baya an ga ta koma bangaren Pantamin.

Zee Gombe ta fito ta tabbatar da wannan fadan da Pantami ya mata inda tace dan ya mata fada ai kamar Uba yake a wajanta.

Saidai tace ba itace ta fitar da Sautin wayar da suka yi da Pantamin ba dake ta yawo a kafafen sada zumunta.

Tace wanine yaci amanarta ya fitar ďa sautin Muryar.

Karanta Wannan  INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Yara Biyu Sun Ŕàšù Sakamakon Gini Ďa Ya Fàďo Mùśu A Jihar Yobe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *