Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon Mùmmùnàn abinda masu qàcèn waya sukawa wata matashiya a Kano

Wannan wata matashiyace da ta sha da Kyar a hannun masu kwacen waya a Kano.

Rahotanni sun ce ta ki yadda ta basu wayar inda suka yanke ta a wiya, amma yankan bai shiga ba sosai.

Daga karshe dai ta sha da wayarta amma sun ji mata ciwo a wuya.

https://www.tiktok.com/@washaummi258/video/7577539322400869639?_t=ZS-91m7c3UjHNY&_r=1
Karanta Wannan  Majalisar Dattijai zata yi dokar saka ido da kula da ayyukan bankunan yanar gizo irin su Opay, Moniepoint da sauransu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *