Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Na bar Kiristanci zuwa Addinin Musulunci>>Inji wannan malamin

Wannan malamin ya bayyana cewa ya bar Kiristanci zuwa Addinin Musulunci.

Ya bayyana cewa ya gano Kiristoci bashine addinin da Yesu ya zo dashi ba.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kasar Amurka ta Laftawa Najeriya sabon Haraji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *