Wednesday, October 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Na yi mafarki An yi tashin qiyama kuma an sakani a Jahannama

Wannan wata matashiyace da ta yi ikirarin cewa ta yi mafarki an yi tashin qiyama kuma an saka ta a jahannama.

Ta ki kira ga mutane cewa su koma ga Allah

Saidai tace tasan ba kowane zai yadda da ita ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka baiwa Mawakin Kudu, Asake damar yin Sallah a guri na musamman da ba kowa ake baiwa damar shiga ba a Harami yayin da yaje Umrah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *