Wednesday, October 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Rahama Sa’idu me babban Shago ta saiwa kannenta wayar iPhone

Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu Ta saiwa kannen ta wayoyin iPhone

An ga sanda ta kirasu ta musu kyautar ta mamaki a cikin wani Bidiyo data wallafa a shafinta na Tiktok.

Da yawa dai sun yaba mata.

Karanta Wannan  Nuna banbancin Addini ne da Muslim-Muslim da APC ta yi suka sa Peter Obi ya samu suna amma ba wai wani tsari me kyau gareshi ba>>Inji Omoyele Sowore

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *